mene ne ke ba daidai ba a wannan hoton?...don nazari na iyali mene ne ke ba daidai ba a wannan...

1
DON NAZARI NA IYALI Mene Ne ke Ba Daidai Ba a Wannan Hoton? Ku karanta Ayyukan Manzanni 9:36-41. Wa- anne abubuwa uku ne cikin wannan zanen da ke ba daidai ba? Ka rubuta amsoshinka a kan layin da ke asa, kuma ka kammala hoton ta wurin yi masa kala. 1 ˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝ 2 ˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝ 3 ˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝˝ DON TATTAUNAWA: Wane suna kuma aka san Tabitha da shi, kuma mene ne ma’anar sunayen? TAIMAKO: Karanta ha- siya game da Ayyukan Manzanni 9:36 cikin juyin New World Translation of the Holy Scriptures—With References. Tabitha mai son kai ce? Ka bayyana. TAIMAKO: Karanta Ayyukan Manzanni 9:36, 39. Ta yaya kalmomin da ke a Luka 6:38 ya yi daidai da halin Tabitha? Ta yaya za ka iya yin koyi da misalinta? TAIMAKO: Karanta Afisawa 4:28; Yaub 2:14-17. AYYUKA NA IYALI: Ka sa kowa cikin iyalin ya yi tunanin wanda zai iya ba kyau- tar wani abu. Sai ku nemi wani abin da za ku ba mutumin. Alal misali, za ku iya yin kunu ko kuma wani an girki. www.jw.org © 2011 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania 1. Bitrus bai yi addu’a a tsaye ba; ya durusa. 2. Tufafi mata (gwauraye) suka nuna wa Bitrus waanda Tabitha ta yi, ba tukwane ba. 3. Bitrus ya yi addu’a shi kaai, ba tare da mutane a cikin akin ba.

Upload: others

Post on 08-Mar-2020

5 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Mene Ne ke Ba Daidai Ba a Wannan Hoton?...DON NAZARI NA IYALI Mene Ne ke Ba Daidai Ba a Wannan Hoton? Ku karanta Ayyukan Manzanni 9:36-41. Wa-a nne abubuwa uku ne cikin wannan zanen

DON NAZARI NA IYALI

Mene Ne ke Ba DaidaiBa a Wannan Hoton?Ku karanta Ayyukan Manzanni 9:36-41. Wa-�anne abubuwa uku ne cikin wannan zanen dake ba daidai ba? Ka rubuta amsoshinka a kanlayin da ke �asa, kuma ka kammala hoton tawurin yi masa kala.

1 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝

2 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝

3 ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝ ˝

DON TATTAUNAWA: Wane suna kumaaka san Tabitha da shi, kuma mene nema’anar sunayen? TAIMAKO: Karanta ha-siya game da Ayyukan Manzanni 9:36cikin juyin New World Translation of theHoly Scriptures—With References. Tabithamai son kai ce? Ka bayyana. TAIMAKO:Karanta Ayyukan Manzanni 9:36, 39. Tayaya kalmomin da ke a Luka 6:38 ya yidaidai da halin Tabitha? Ta yaya za ka iyayin koyi da misalinta? TAIMAKO: KarantaAfisawa 4:28; Ya�ub 2:14-17.

AYYUKA NA IYALI: Ka sa kowa cikiniyalin ya yi tunanin wanda zai iya ba kyau-tar wani abu. Sai ku nemi wani abin da zaku ba mutumin. Alal misali, za ku iya yinkunu ko kuma wani �an girki.

www.jw.org © 2011 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

1.Bitrusbaiyiaddu’aatsayeba;yadur�usa.2.Tufafimata(gwauraye)sukanunawaBitruswa�andaTabithatayi,batukwaneba.3.Bitrusyayiaddu’ashika�ai,bataredamutaneacikin�akinba.