labarin wani daga littafi mai tsarki 34. gaskiya. c. maryamu da haruna. 4026 k.h.y. an halicci adamu...
TRANSCRIPT
Kadesh, Kadesh-barnea
KA ADANA DON KOYO � LABARIN WANI DAGA LITTAFI MAI TSARKI
Zipporah sZIP
PORAH
LABARIN
LIT
TAFI
MAITSA
RKI
34
Z I P P O R A HTARIHI Zipporah matar Musa ce. Sun sadu nea bakin rijiya a Midiya inda Musa ya taimaki Zip-porah da ’yan’uwanta. Bayan Zipporah ta auriMusa, sai ta haifa masa ’ya’ya maza biyu, watoGershom da Eliezer.—Fitowa 18:2-4.
TAMBAYOYIA. Ga abin da Zipporah da ’yan’uwanta sukafa�a game da Musa: ‘Har ya �ibo mana ruwa,ya shayar da ��������.’—Fitowa 2:19.B. Gaskiya ko �arya? Baban Zipporah firist ne.—Fitowa 2:16, 21.C. Su waye ne suka yi gunaguni cewa Musa yaauri, “mace, Bakushiya?”—Littafin Lissafi 12:1.
AMSOSHINA. Garke.B. Gaskiya.C. Maryamu da Haruna.
4026
K.H.
Y.
Anha
licci
Adam
uYa
rayu
mis
alin
1550
K.H.
Y.
1B.
H.Y.
Am
isalin
98B.
H.Y.
Anru
buta
litta
fina
�ars
hea
Litta
fiM
aiTs
arki Ta yi girma a Midiya kuma
inda ta yi aure ke nan, saita koma inda Musa yaketare da Isra’ilawa a jeji
MIDIYA
Jar Teku
Dutsen Sinai
KA GURZA KA YANKE
KA NINKA SHI BIYUKUMA KA ADANA
www.jw.org/ha � 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania