jagorar mai amfani - · pdf filean ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. yana...

42
S302 Jagorar mai amfani This is the Internet version of the User guide. ' Print only for private use.

Upload: lethuy

Post on 19-Feb-2018

212 views

Category:

Documents


0 download

TRANSCRIPT

Page 1: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

S302

Jagorar mai amfani

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 2: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

2

Godiya saboda sayanka Sony Ericsson S302. Don žarin abun cikin waya, je zuwa www.sonyericsson.com/fun. Yi rijista yanzu don samun ajiya akan layi kyauta da tayi na musamman a www.sonyericsson.com/myphone. Don goyan bayan samfur, jeka www.sonyericsson.com/support.

Alamun UmarniMasu biyowa suna bayyana a wannan jagorar mai amfanin: > Yi amfani da maþallin kewayawa don gungurawa da zaþi.

Latsa tsakiyar maþallin zaþi

Latsa maþallin kewayawa sama

Latsa maþallin kewayawa žasa

Latsa maþallin kewayawa zuwa hagu

Latsa maþallin kewayawa zuwa dama

Bayanin kula

Tukwici

Gargaði

Ana nuna cewa sabis ko aiki dogaro ne na cibiyar sadarwa ko biyan kuði. Duk menu ko ayyuka maiyuwa baza su samu ba a wayarka. Shawarci afaretanka na cibiyar sadarwa don žarin bayani.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 3: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

3

Katin SIMKatin (Subscriber Identity Module) SIM, wanda kasamu daga afaretan cibiyar sadarwarka, ya žunshi bayani gameda biyan kuðinka. Koyausha kashe wayarka kuma cire caja da baturin kafin saka ko cire katin SIM.

Lambar PIN (kulle katin SIM)Lambar (Personal Identification Number) PIN itace kulle katin SIM wacce take kiyaye biyan kuðinka, amma ba wayar da kanta ba. Idan an kulle katin, dole ka shigar da lambar PIN lokaci da ka kunna wayarka. Don canja lambar PIN naka, duba Kulle katin SIM a shafi na 36.Kowace lambar PIN tana bayyana kamar *, sai dai in ta fara da lambar gaggawa, misali, 112 ko 911. Zaka iya kiran lambar gaggawa ba tareda shigar da PIN ba.

Zaka iya ajiye lambobin sadarwa a katin SIM kafin cire shi daga wayarka. Hakanan zaka iya ajiye lambobin sadarwa a žwažwalwar ajiyar wayar. Duba Lambobin sadarwa a shafi na 22.

Idan ka shigar da PIN kuskure sau uku a jere, An katange PIN yana bayyana. Don buðe shi, kana bužatar shigar da PUK naka (Personal Unblocking Key).

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 4: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

4

Cajin baturi

An ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi.

Don cajin baturi1 Haða cajar zuwa wayar tareda gunkin wuta akan cajar yana

fuskantar sama. Latsa wani maþalli don haskaka allon ka duba halin caji.

2 Don cire cajar, karkatar ka jawo filogin sama.

Gunkin baturi na kan allon maiyuwa bazai bayyana ba harsai wayar tayi caji tsawon minti 30.

Zaka iya amfani da wayar lokacin caji. Zaka iya cajin baturin fiye ko žasa da awa 2,5. Katse caji bazai lalata baturin ba.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 5: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

5

Memory Stick Micro™Wayarka tana goyan bayan Memory Stick Micro™ (M2™). Katin žwažwalwa yana daða žarin sararin ma'aji zuwa wayarka, misali, kiða, sautunan ringi, shirye-shiryen bidiyo, hotuna. Zaka iya raba ajiyeyyen bayaninka ta matsar dashi ko yin kwafinsa zuwa wasu na'urorin katin žwažwalwa masu dacewa.

Don saka Memory Stick Micro™ (M2™) • Buðe murfin kuma saka katin žwažwalwar (tareda lambobin

sadarwa masu launin zinariya suna fuskantar žasa).

Don cire Memory Stick Micro™ (M2™) • Latsa gefen don ya saki ka cire.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 6: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

6

Kunna wayaDon kunna wayar1 Latsa ka riže žasa .2 Shigar da PIN na katin PIN

naka, idan an nema.3 Zaþi Ee don amfani da saitin

maye.

Jiran aikiBayan ka kunna wayar kuma ka shigar da PIN naka, sunan afaretanka yana bayyana akan allon. Wannan ake kira jiran aiki. Yanzu zaka iya yin kira da karþa.

Don kashe wayar• Latsa ka riže žasa .

Idan kayi kuskure lokacin shigar da PIN naka, zaka iya latsa don share lambobi daga allon.

Idan wayarka bata iya kunnuwa, haða caja kayi cajin wayar zuwa awa 2,5.

Idan wayarka tana kashe kanta lokacin cikin abin hawa, kunna kulle maþalli na atomatik. Wannan yana hana abubuwan cikin aljihunka ko jaka daga kunna maþallin kunnawa/kashewa na bazata.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 7: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

7

Kewayon cibiyar sadarwa

Mahaðan cibiyar sadarwa suna nuna žarfin cibiyar sadarwar GSM a yankinka. Matsa zuwa wani wuri in kana fuskantar mataslar kira da kewayon cibiyar sadarwa mara kyau. Babu c-sdrw. yana nufin baka cikin kewayon cibiyar sadarwa.

Halin baturi

= Kyakkyawan kewayon cibiyar sadarwa

= Matsakaicin kewayon cibiyar sadarwa

= An yi cikakken cajin baturin wayar

= Cajin baturin wayar fanko ne

Idan wayarka bata iya kunnuwa, haða caja da kyau yi žwožatin caji har sai tagama caji.

Halin baturiKewayon cibiyar sadarwa

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 8: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

8

Gumakan alloWaðannan gumakan suna bayyana a kan allon:

Gunki Sifantawa

Kira mai gudana

Kiran da aka rasa

An haða abin sawa akunni

An saita waya zuwa shiru

An kunna shigar da rubutun canke

Sažon rubutu da aka karþa

Sažon hoto da aka karþa

Sažon email da aka karþa

Sažon murya da aka karþa

Rediyon FM tana kunne

An kunna žararrawa

An kunna aikin Bluetooth

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 9: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

9

Siffar waya

3

1

2 10

1 Lasifikar kunni

2 Maþallin kiða

3 Allo4 Maþallan zaþi5 Maþallin kira

6 Maþallin menu na gajerun hanyoyi

7Mai haði saboda caja, abin sawa a kunni da kebul na USB

8 Maþallin kewayawa

9 Maþallin zaþi na tsakiya

10Maþallan žara/ maþallan zužowa na kamara

11 Maþallin kunna/kashe Maþallin žare kira

12 Maþalli C (sharewa)

13Maþallin kamara/ maþallin mai rikodin bidiyo

14 Maþallin shiru

4

5

6

11

12

138

7

149

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 10: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

10

MaþalliJeka menu na ainihi ko zaþi abubuwa

Gungurawa tsakanin menu da shafukan

Zaþi zaþuþþukan da aka nuna gab da saman waðannan maþallan akan allonShare abubuwa kamar hotuna, sautuna da lambobi sadarwa.

A gefe:Latsa don tsaida ko kunna waža lokacin yanayin mai jaridar waža.Latsa don sa rediyon shiru ko cire shiru. Yana aiki kawai in an haða na'urorin haði na mai jiyuwa.Latsa don matasawa tsakanin mai jaridar waža da jiran aiki.Gajerun hanyoyi nawa – daða ayyukan da aka fi so don samun damarsu da sauri.

Daga jiran aiki latsa don kunna Kamara da mai rikodin bidiyo

Latsa ka riže žasa don kunna ko kashe wayarLatsa don žare kira

Latsa don yin waya bayan ka bada lambar da aka shigar

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 11: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

11

KewayawaAna nuna menu na ainihi azaman gumaka. Wasu žananan menus sun žunshi shafuka.

Don kewaya menu na waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu.2 Yi amfani da maþallin kewayawa don motsawa ta cikin menus.

Don gungurawa tsakanin shafuka• Latsa maþallin kewayawa dama ko hagu.

Don komawa baya taku ðaya a menu.• Zaþi Baya.

Don komawa jiran aiki• Latsa .

Don kulle faifan maþalli• Latsa kuma zaþi Kulle.

Don buðe faifan maþalli• Latsa kuma zaþi Buðe.

Don saita wayar zuwa shiru• Latsa ka riže žasa .

Don kiran sabis na sažon muryarka• Latsa ka riže žasa .

Don žare aiki• Latsa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 12: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

12

Siffar menu PlayNow™*

Intanit*

Zauren gidan yana, Shigarda adireshi, Alamomin shafi, Tarihi, Ajiyayyun shafu., Saitunan intanit

NishaðiWasanni, TrackID™, Mai knn. bidy., Yi rikodin sauti

Kamara

Sažo

Rubuta sabuwa, Akw. sž. m. sh., Email, Tsararru. sažnn., Akw. sž. m. fita, Aikakkun sžnn., Kira sžn. mury., Samfura, Saituna

Mai jaridar waža

Mai sarrafa fayil**Duk fayiloli, A ktn. žwlr. aji., A waya

Lmbn. sadarwa Sbwr. lmb. sdrw.

Rediyo

Kira**

Duk An buga An rasa An amsa

Oganeza

Žararrawa, Aikace-aikace, Kalanda, Ðawainiya, Aiki tare*, M. ždyr. lokc., Agog. awn. gud., Wutar hoto, Kalkaleta

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 13: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

13

Saituna**

Gaba ðayaBayanan martabaLkc. & kw. wt.Yaren wayaGajerun hanyoyiYny. žauraTsaroHalin wayaSake saita duk

Sauti & faðakrw.Žarar ringiSautin ringiYanayin shiruFaðakarwar jijjigaFaðakarwar sažoSautin maþalli

NuniFuskr. bngn. waya

JigogiAllon farawaMai þoye alloHaske

KiraBuga kiran sauriKarkatar da kiraSarrafa kiraLokaci & farashi*Nuna/þoye lambaAbin sawa akunni

HaðiBluetoothUSBAiki tare*Cbyr. sdrw. wyr. h.Saitunan intanit

* Wasu menu sun dogara da afareta-, cibiyar sadarawa- da bayan kuði.

** Zaka iya amfani da maþallin kewayawa don gungurawa tsakanin shafi a menu mataimaki. Don žarin bayani, duba Kewayawa a shafi na 11.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 14: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

14

Rediyo

Don sauraron rediyon1 Haða abin sawa a kunni zuwa wayar.2 Daga jiran aiki zaþi Menu > Rediyo.

Don sarrafa rediyon• Latsa ko don bincika tashoshin rediyon FM.

Don ajiye tashar rediyon FM• Zaþi Zabuka > Ajiye.• Gungura zuwa matsayi kuma latsa Zaþi.

Don sauraron ajiyayyar tashar rediyon FM• Lokacin da rediyon FM ke kunne, latsa – .

Don fita rediyon FM1 Zaþi Baya ko latsa .2 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A'a.

Don kashe rediyon FM lokacin da aka rage girmanta1 Zaþi Menu > Rediyo.2 Zaþi Baya ko latsa .3 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A'a.

Don duba zaþuþþukan rediyon FM• Lokacin da rediyon FM ke kunne, zaþi Zabuka.

Kada kayi amfani da wayarka azaman rediyo a wuraren da aka hana.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 15: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

15

HotoKamara da rikodi na bidiyoZaka iya ðaukan hoto da rikodin shirye-shiryen bidiyo don dubawa, ajiye ko aika. Zaka iya nemo ajiyayyun hotunanka da shirye-shiryen bidiyo a Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin kamara.

Don ðaukar hoto1 Kunna kamara.2 Yi amfani da maþallin kewayawa don zaþi .3 Latsa don ðaukar hoto.4 Zaþi don ðaukan wani hoton.

1Zužo waje ko ciki, yana aiki kawai cikin yana yin VGA

2 Latsa don ðaukar wani hoton

3 Ðauki hotuna/Yi rikodin bidiyo

4 Zaþuþþukan allo

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 16: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

16

Don amfani da zužowa• Latsa maþallan žara sama ko žasa.

Saitunan kamaraZaka iya zaþan saituna daban daban kafin ðaukan hoto ko rikodin shirin bidiyo. 1 Lokacin da kamara ke kunne zaþi .2 Yi amfani da maþallin kewayawa don zaþan saitunan kamara.

Don karþar shirin bidiyo1 Kunna kamara.2 Yi amfani da maþallin kewayawa don zaþi .3 Latsa žasa gaba ðaya don fara rikodi. An ajiye shirin

bidiyo ta atomatik a katin žwažwalwar, idan an saka katin žwažwalwa. In bahaka ba, ana ajiye shirin bidiyon a žwažwalwar ajiyar wayar.

Don tsaida rikodi• Latsa . An ajiye shirin bidiyo ta atomatik a katin

žwažwalwar.

Kada ayi rikodi da žažžarfar cibiyar haske a bango. Yi amfani da goyan baya ko lokacin saiti don kaucewa hoto disashshen hoto.

Lokacin ðaukan hoto, akwai zužowa cikin yanayin VGA kawai.

Don amfani da hasken kamara dole ka kunna da hannu. Don tsaida amfani da hasken kamara zaka kashe da hannu.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 17: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

17

Don share houna da shirye-shiryen bidiyo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gungura zuwa wani abu kuma latsa .

Photo fixZaka iya inganta hoton da bai fita da kyauba da Photo fix.

Zaka iya inganta hoton da bai fita da kyauba da Photo fix1 Kunna kamara.2 Ðaukar hoto.3 Sami hoto a Kundin kamara.4 Zaþi Zabuka > Photo fix.

Shafin hotoShafin hoto keþataccen ðakin yanar sadarwane. Idan biyan kuðinka yana goyan bayan sabus zaka iya aika hoto zowa shafi.

Don aika hotunan kamara zuwa shafi1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gungura zuwa hoto ka zaþi Zabuka > Aika > Zuwa blog.3 Para take ka zaþi Shirya.4 Žara rubutu ka zaþi Shirya.5 Zaþi Ok > Yaða.

Mai yiwuwa sabis na yanar sadarwa ya bužaci wararriyar yarjejeniyar lasis tsakaninka da mai bada sabis. Maiyiwuwa a zartar da žarin dikoki da/ko farashi. Tuntuþi mai baka sabis.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 18: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

18

Don zauwa adreshin shafi daga lambobin sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Zaþi lambar sadarwa.3 Gungura zuwa adreshin Yanar sadarwa ka zaþi Je zuwa.

Don canja wuri hotuna zuwa ko daga kwafutarkaZaka iya amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth™ da kebul na USB don canja wurin hotuna da shirye-shiryen bidiyo tsakanin kwamfutarka da waya. Duba Bluetooth™ a shafi na 31 da Don canja wurin fayeloli shafi na 26 saboda žarin bayani.

Hotuuna da shirye-shiryen bidiyoZaka iya daða hoton lambar sadarwa, yi amfani dashi yayin saita waya azaman fuskan bangon waya a jiran aiki ko azaman mai þoye allo.

Don amfani da hotuna1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Hotuna.2 Gungura zuwa hoto ka zaþi Zabuka > Yi amfn. azaman.3 Zaþi wani zaþi.

Tabbatar cewa na' ura mai karþa tana goyan bayan hanyar canja wuri da ka zaþa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 19: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

19

KiraDolene ka kunna wayar da kasancewa tsakanin kewayon cibiyar sadarwa.

Don yin kira1 Daga jiran aiki shigar da lambar waya (tare da lambar žasar

waje da lambar yanki, idan an zartar).2 Latsa .

Don žare kira• Latsa .

Don amsa kira• Latsa .

Don žin karþar kira• Latsa .

Don canja žarar lasifikar kunni yayin kira• Latsa maþallin žara sama ko žasa.

Don kunna lasifika yayin kira• Zaþi Kun. Sp.

Zaka iya kiran lambobi daga lambobin sadarwarka da lissafin kira. Duba Lambobin sadarwa a shafi na 22, da Lissafin kira a shafi na 20.

Kar ka riže wayar a kunninka lokacin amfani da lasifikar. Wannan zai iya lalata jinka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 20: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

20

Don yin kiran žasashen waje1 Daga jiran aiki latsa ka riže žasa harsai alamar + ta

bayyana akan allon.2 Shigar da lambar žasa, lambar yanki (ba tare da sifilin farko

ba) da lambar waya.3 Latsa .

Don duba kiran da aka rasa daga jiran aiki• Lokacin da Kiran da aka rasa: aka nuna shi, zaþi Duba.

Don mayar da kira gungura zuwa lambar kuma latsa .

Lissafin kiraZaka iya duba bayani game da kiran kwanannan.

Don kiran lamba daga lissafin kira1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa suna ko lamba kuma latsa .

Don share lamba daga lissafin kiran1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa sunan ko lambar kuma latsa > Ee.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 21: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

21

IntanitKana bužatar madaidaitan saitunan Intanit a wayarka. Idan babu saitunan a wayarka, zaka iya:• Samo su a sažon rubutu daga afaretan cibiyar sadarwa.• A kwamfuta, jeka www.sonyericsson.com/support kuma

nemi sažon rubutu tareda saituna.

Don zaþar bayanin martabar Intanit1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit > Saitunan intanit

> Lissafi. 2 Zaþi lissafi.

Don fara lilo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit.2 Zaþi wani zaþi:

Zauren gidan yana – jeka saitaccen zauren gidan yana.Shigarda adireshi – shigar da adireshin Yanar sadarwa.Alamomin shafi – jeka kai tsaye zuwa ðakin Yanar sadarwa.Tarihi – nuna shafukan da aka ziyarta a žarshe.Ajiyayyun shafu. – jeka kai tsaye zuwa ðakin Yanar sadarwa.Saitunan intanit – zaþi zaþuþþuka kamar lissafi, lokacin haði, Farin lissafi.

Don tsaida lilo• Lokacin da kake yin lilo, latsa ka riže žasa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 22: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

22

Lambobin sadarwaZaka iya ajiye lambobin sadarwa a žwažwalwar ajiyar waya ko kan katin SIM. Zaka iya kwafe lambobin sadarwa daga žwažwalwar ajiyar wayar zuwa katin SIM ko daga katin SIM zuwa žwažwalwar ajiyar wayar.

Tsoffin lambobin sadarwaZaka iya zaþar wanne bayanin lambar sadarwa aka nuna azaman tsoho. Idan aka zaþi lambobin sadarwar Waya azaman tsoffi, lambobin sadarwarka suna nuna duk bayanin da aka ajiye a Lambobin sadarwa. Idan ka zaþi lambobin sadarwar SIM azaman tsoffi, lambobin sadarwarka suna nuna sunaye da lambobi ajiyayyu a katin SIM ðin.

Don zaþar tsaffin lambobin sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Babba > Tsffn. lmbn. sdrw.2 Zaþi wani zaþi.

Žwažwalwar ajiyar lambobin sadarwaAdadin shigarwa da zaka iya ajiyewa a Lmbn. sadarwa ya dogara da damar katin SIM.

Don bincika halin Žwažwalwar ajiya lambobin sadarwa• Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Halin žwžlr. ajiya.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 33.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 23: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

23

Lambobin sadarwar wayaLambibin sadarwar waya zasu iya žunsar sunaye, lambobin waya da bayanan sirri. An ajiye su a žwažwalwar ajiyar waya.

Don daða lambar sadarwar waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Sbwr. lmb.

sdrw.2 Gungura zuwa Sunan žarshe: kuma zaþi Daða.3 Shigar da sunan kuma zaþi Ok.4 Gungura zuwa Sunan farko: kuma zaþi Daða.5 Shigar da suna ka zaþi Ok.6 Gungura zuwa Sabuwar lamba: kuma zaþi Daða.7 Shigar da lambar kuma zaþi Ok.8 Zaþi Ajiye.

Don kiran lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa, ko shigar da ÿan haruffan farko na, lambar

sadarwar.3 Latsa .

Don shirya lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa. 2 Zaþi lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Shry. lmb. sdrw.4 Shirya bayanin kuma zaþi Ajiye.

Zaka iya shigar da alamar + da lambar žasa tareda duk lambobin littafin waya. Sa'ilinnan zaka iya amfani dasu a žasashen waje ko a gida. Duba Don yin kiran žasashen waje a shafi na 20.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 24: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

24

Don share lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Zaþi lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Share.

Don yin kwafe lambar sadarwa zuwa katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Žari > Kwafi zuwa SiM.

Don duba lambar wayarka• Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Lambobi nawa.

Kiran gaggawaWayarka tana goyan bayan lambobin gaggawa na žasashen waje, misali, 112 da 911. Waðannan lambobin akasari ana amfani dasu don yin kiran gaggawa a kowace žasa, da ko ba tareda sanya katin SIM ba, in cibiyar sadarwar GSM tana cikin kewayo.

Don yin kiran gaggawa• Daga jiran aiki shigar da lambar kiran gaggawa ta žasashen

waje, misali, 112 kuma latsa .

A wasu žasashe kuma, ana ciyar da wasu lambobin gaggawa gaba. Maiyuwa saboda haka afaretan cibiyar sadarwarka ya ajiye žarin lambobin gaggawa na gida a katin SIM.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 25: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

25

Mai jaridar wažaNau'ukan fayiloli wanda ake goyan baya sune: MP3, MP4, 3GP, AAC, AMR, MIDI, IMY, EMY da WAV (16 kHz iyakar žimar samfur). Kuma zaka iya amfani da jerarrun fayiloli wanda suke dace da 3GPP.

Canja wurin kiðaZaka iya canja wurin kiða daga kwamfutarka zuwa žwažwalwar ajiyar wayarka ko Memory Stick Micro™ (M2™). Akwai hanyoyi biyu don haða wayar zuwa kwamfuta:• Amfani da kebul na USB• Tare da haðin fasaha mara waya ta Bluetooth Zaka iya jawo da sakin fayiloli tsakanin wayarka ko katin žwažwalwa da kwamfuta a Microsoft® Windows Explorer.

Don haða wayarka zuwa kwamfuta ta amfani da kebul na USB1 Tabbatar ka kunna wayarka.2 Haða kebul na USB zuwa wayarka da kwamfutar.3 Waya: Zaþi Ðimbin ajiya.4 Kwamfuta: Jira a shigar da matuža (ana yin wannan ta

atomatik). Farkon lokacin da ka fara haða wayarka zuwa kwamfutar, kana iya bužatar gabatar da wayar da sa mata suna.

Katin žwažwalwaŽwažwalwar ajiyar waya

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 26: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

26

Don canja wurin fayeloli1 Haða kebul na USB zuwa wayar da kwamfutar.2 Waya: Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> USB > Ðimbin ajiya.3 Kwamfuta: Jira harsai žwažwalwar ajiyar waya da katin

žwažwalwar sun bayyana azaman diski na waje a Microsoft Windows Explorer.

4 Kwamfuta: Akan tebur na kwamfuta, kaða gunkin My Computer sau biyu.

5 Kwamfuta: Don duba manyan fayilolin žwažwalwar ajiyar waya da katin žwažwalwa, kaða gunkin dake wakiltar wayarka sau biyu a žaržashin Na'urori tare da ajiya mai ciruwa. Kaða sau biyiu a disk mai ciruwa don duba manyan fayilolin M2.

6 Kwafi ka liža fayil ðinka, ko jawo ka sake shi, cikin babban fayil ðinda kake so a kwamfutarka, a žwažwalwar ajiyar wayarka ko a katin žwažwalwa.

7 Don amintaccen cire haðin kebul na USB a yanayin canja wurin Fayil, kaða dama a gunkin diski na cirewa a Windows Explore kuma zaþi Fitar.

Kada ka cire kebul na USB daga wayar ko kwamfutar yayin canja wuri, saboda wannan zai iya lalata katin žwažwalwar da žwažwalwar ajiyar wayar. Ba zaka iya duba fayilolin da aka juya ba a wayar ka ba har sai in ka cire kebul na USB daga wayar.

Akwai žarin bayani game da canja wurin fayiloli zuwa wayarka ta Walkman® a www.sonyericsson.com/support.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 27: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

27

Zuwa mai jaridar waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jaridar waža > Zabuka

> kiða na > Wažoži.2 Gungura zuwa take ka zaþi Kunna.

Don tsaida žiða• Latsa maþallin zaþi na tsakiya.

Don matsawa tsakanin waža• Latsa ko .

Lilon fayiloliDaga jiran aiki zaþi Menu > Mai jaridar waža > Zabuka > kiða na. An ajiye kiða kuma an jera shi: • Ÿan wasa – jerin kiða ta ðan wasa.• Kundaye – jerin kiða ta kundi.• Wažoži – jerin kiða ta wažoži.• Lssfn. wž. nawa – žiržiro lissafin wažoži.• Tshn. kan ly. – jerin alamun shafi tareda bidiyo mai gudana

ko kiða.

Lissafin wažaDon tsara fayilolin mai jarida ajiyayyu a mai sarrafa Fayil, zaka iya žiržirar lissafin waža.

Don žiržirar lissafin waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jaridar waža > Zabuka

> kiða na > Lssfn. wž. nawa > Sbn. lssf. wž.2 Shigar da suna kuma zaþi Ok.3 Gungura zuwa waža kuma zaþi Ok.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 28: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

28

PlayNow™Tare da PlayNow™ zaka iya yin samfoti, siye da saukewa kiða ta Intanit. Zaka iya nemo PlayNow™ in Menu > PlayNow™.

TrackID™TrackID™ sabis ne mai shaida na kiða kyauta. Zaka iya bincika taken wažoži, ÿan wasa da sunayen kundi.

Don bincika bayanin waža• Lokacin da ka ji waža ta lasifika daga jiran aiki zaþi Menu

> Nishaði > TrackID™ > Fara.• Lokacin da rediyo ke kunne zaþi Zabuka > TrackID™.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 21.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 21.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 29: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

29

SažoSažonnin rubutu (SMS)Dolene ka sami lambar wurin sabis, wacce ake kawota ta mai baka sabis da ajiyeta a katin SIM. Maiyuwa saika ka shigar da lambar da kanka.

Don rubutawa da aika sažon rubutu1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon rubutu.2 Rubuta sažon kuma zaþi Ci gaba.3 Zaþi wani zaþi.4 Zaþi Ok > Aika.

Don duba sažon rubutu da aka karþa1 Sabon sažo daga: yana bayyana. Zaþi Duba.2 Zaþi sažon rubutu wanda ba'a karanta ba.

Don duba sažonnin da aka ajiye cikin akwatin sažo mai shiga• Zaþi Menu > Sažo > Akw. sž. m. sh.

Don samun halin isarwa na sažon da aka aika1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Sažon

rubutu > Rahoton isarwa.2 Zaþi Kunnawa. Za'a sanar dakai lokacin da aka isar da sažon

cikin nasara.

Tabbatar kana da lambar cibiyar sabis mai aiki a wayaka.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 33.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 30: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

30

Sakonin hoton (MMS)Sažonnin hoto zasu iya žunsar rubutu, sauti da hotuna. Ana aika su ta amfani da MMS zuwa wayar hannu. Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Intanit a shafi na 21.

Don žiržirar sažon hoto1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon hoto.2 Zaþi wani zaþi don žiržirar sažon.

Don aika sažon hoto1 Lokacin da aka shirya sažon, zaþi Ci gaba.2 Zaþi wani zaþi.3 Zaþi Ok > Aika.

Dolene aikawa da karþar waya ya zama suna biyan kuði mai goyan bayan sažon hoto. Tabbatar cewa kana da biyan kuði mai goyan bayan watsa bayanai, da madaidaitan saituna a wayarka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 31: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

31

Bluetooth™Fasaha mara waya ta Bluetooth™ tana bawa haði mara waya dama zuwa wasu na'urorin Bluetooth, misali, na'urar kai ta Bluetooth. Zaka iya:• Zaka iya yin haði zuwa na'urori dayawa a lokaci guda ko yin

musayar abubuwa.• Musayar abubuwa.

Don kunna aikin Bluetooth • Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.

Don nunawa ko þoye wayarka• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Ganuwa > Nuna waya ko Þoye waya.

Iyakar da aka bada shawara na tazara tsakanin na'urorin Bluetooth itace mita 10 (taku 33) ba tare da daskararren abu a tsakani ba.

Bincika idan dokokin žasa ko ža'idoji sun tažaita amfanin fasaha mara waya ta Bluetooth. In ba ayi izini ba, dole ka tabbatar cewa an kashe aikin Bluetooth.

Idan wasu na'urorin bazasu iya gano wayar ta amfani da fasaha mara wata ta Bluetooth ba kunna aikin Bluetooth ðin. Tabbbatar cewa an saita ganuwa zuwa Nuna waya. In an saita zuwa Þoye waya, wasu na'urorin bazasu iya gane wayarka ta amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth ba.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 32: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

32

Don ware na'ura tareda wayarka1 Don bincika samammun na'urori, daga jiran aiki zaþi Menu

> Saituna > Haði shafin > Bluetooth > Na'urori nawa > Sabuwar na'ura.

2 Zaþi na'ura daga lissafin.3 Shigar da lambar wucewa, in an bužata.

Don ware wayarka tare da abin sawa akunni na Bluetooth1 Don bincika samammun na'urorin abin sawa akunni, daga

jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin > Bluetooth > Na'urori nawa > Sabuwar na'ura.

2 Gungura zuwa na' ura ka zaþi Ee.3 Shigar da lambar wucewa, in an bužata.

Don karþar abu1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.2 Lokacin da ka karþi abu, bi umarnin daya bayyana.

Don aika abu ta amfani da Bluetooth1 Daga jiran aiki zaþi, misali, Menu > Mai sarrafa fayil

> Kundin kamara.2 Zabuka > Aika > Bluetooth.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 33: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

33

Žarin ayyukaGajerun hanyoyiMenu na gajerun hanyoyi yana baka dama mai sauri zuwa takamaiman ayyuka.

Don buðe menu na gajerun hanyoyi• Latsa .

Shigar da rubutuAkwai hanyoyi guda biyu da zaka iya amfani dasu don shigar da rubutu: Na taþi da yawa ko shigar da rubutun canke.

Don shigar da rubutu ta amfani da shigar da rubutun gaibu1 Misali, don rubuta kalmar “Jane”, latsa .2 A yanzu kana da zaþuþþuka dayawa:• Idan kalmar da aka nuna itace kalmar da kake so, latsa

don karþa da daða sarari.• Don karþar kalma ba tare da daða sarari ba, latsa . Idan

kalmar da aka nuna ba itace wacce kake nema ba, latsa ko akai-akai don duba maimakon kalmomi.

• Don karþar kalma da daða sarari, latsa .• Don shigar da aya da wažafi, latsa kuma sannan

ko akai-akai.

Ta amfani da shigar da rubutun gaibu zaka latsa kowane maþalli sau ðaya kawai. Ci gaba da rubuta kalma ko da ta bayyana kuskure. Wayar tana amfani da žamus don gane kalmar lokacin da aka shigar da duk haruffan.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 34: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

34

Don shigar da rubutu ta amfani da taþi dayawa• Latsa – harsai harafin da kake so ya bayyana.• Latsa don daða sarari.• Latsa don shigar da aya da wažafi.• Latsa don matsawa tsakanin manya da žananan haruffa.• Latsa ka riže žasa – don shigar da lambobi.

Don canja hanyoyin shigar da rubutu• Lokacin da ka rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Don daða abubuwa a sažon rubutu• Lokacin da ka rubuta sažon, zaþi Zabuka > Saka abu.• Zaþi wani zaþi.

Don share haruffa• Zaþi .

Don canja yaren rubutu• Lokacin da ka rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Kulle maþalli ta atomatikAna kulle faifan maþalli bayan ðan lokaci.

Don kunna kulle maþalli na atomatik• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Kull. maþll. ta ato. > Kunnawa.

Duk da haka za'a iya yin kira zuwa lambar gaggawa ta duniya 112, koda lokacin da faifain maþalli ke kulle.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 35: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

35

Sažon muryaMasu kira zasu iya barin sažon murya lokacin da baza ka iya amsawa ba. Zaka iya samun lambar sažon murya naka daga afaretanka na cibiyar sadarwa.

Don shigar da lambar sažon murya naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Lambar sžn.

mury.2 Gungura zuwa lambar sažon murya kuma zaþi Ok.3 Shigar da lambar sažon murya wacce ka samu daga mai bada

sabis naka kuma latsa Ok.

Don kiran sabis na sažon muryarka• Daga jiran aiki latsa ka riže žasa .

Yanayin žauraA Yny. žaura cibiyar sadarwa da watsa rediyo ana kashe su don kare tsangwama ga kayan aiki mai mahimmanci. Lokacin da menu na yanayin žaura ke kunne, ana tambayarka don zaþar yanayi a gaba in ka kunna wayarka:• Na al' ada – cikakkun ayyuka.• Yny. žaura – ayyuka masu iyaka. Mai jaridar waža kawai.

Don kunna menu na yanayin žaura• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Yny. žaura > Nuna a farawa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 36: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

36

Kulle katin SIMAna bada PIN da PUK naka ta afaretanka na cibiyar sadarwa.

Don cire katange katin SIM naka1 Lokacin da An katange PIN aka nuna shi, zaþi Buðe.2 Shigar da PUK naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Don tabbatarwa, sake-shigar da sabon PIN kuna zaþi Ok.

Don kunna kulle katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya

shafin > Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Kariya.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Zaþi Kunnawa.

Don shirya PIN naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya

shafin > Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Canja PIN.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Don tabbatarwa, sake-shigar da sabon PIN kuna zaþi Ok.

Idan sažon PIN mara kyau Ragowar gwadi ya bayyana lokacin da ka shirya PIN naka, ka shigar da PIN ko PIN2 kuskure.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 37: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

37

Kulle wayaKulle wayar yana kiyaye wayar daga amfani mara izini. Zaka iya canja lambar kulle wayar (0000 ta tsohuwa) zuwa kowace lamba huðu zuwa takwas.

Don kunna kulle wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya

shafin > Tsaro > Mukullai > Kariyar waya.2 Zaþi Duba alama, shigar da lambar ta yanzu kuma

zaþi Ok.

Don shirya lambar kulle wayarka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya

shafin > Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Canja lamba.

2 Shigar da lambar ta yanzu kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabuwar lambar kuma zaþi Ok.4 Don tabbatarwa, sake-shigar da sabuwar lambar kuma

zaþi Ok.

Idan an saita kulle waya zuwa A kashe, baka bužatar shigar da lambar kulle wayarka harsai an saka wani katin SIM daban a wayar.

Dole a kunna kariyar waya don samun damar canja lambar kariya.

Idan ka manta sabuwar lambar, dolene ka kai wayarka wajen wakilin Sony Ericsson na gida.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 38: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

38

Don buðe wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya

shafin > Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Duba alama.

2 Shigar da lambar kulle waya taka kuma zaþi Ok.3 Zaþi A kashe.

Sake saiti zuwa na ainihiIdan ka fuskanci tsaloli tare da wayarka, kamar rawar allo, ko daskarewar allo, ko matsalar kewayawa, kana iya sake saita wayar.Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin > Sake saita duk > Ci gaba > Ci gaba.

Sake saita duk zai share duk bayanan mai amfani kamar lambobin sadarwa, sažonni, hotuna da sautuna a wayarka.

Sake kunna wayar kowane rana don samun sararen žwažwalwa ko yi saiti na Ainihi idan kana da matsaloli tare da damar žwažwalwa ko wayar tana aiki a hankali.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 39: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

39

Ruwam tambarin sheda, PlayNow da TrackID alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwan ne masu rijista na Sony Ericsson Mobile Communications AB. Sony, M2, Memory Stick Micro, da WALKMAN alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwanci masu rijista na Sony Corporation. Ericsson alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci mai rijista ta Telefonaktiebolaget LM Ericsson. Duk sauran alamun kasuwanci kayan masu mallakarsu ne. MPEG Layer-3 fasahar dikodi mai juwuwa mai lasisi daga Fraunhofer IIS da Thomson.

Dokokin fitarwa: Wannan samfurin, gami da kowace software ko bayanan fasaha dake ciki ko yake rakiyar samfur, yana iya zama batun dokokin fitarwa na Amurka, gami da aikin Hukumar Fitarwar Amurka da dokokinta masu dangantaka da tsarin takunkunmin tattalin arzižin Amurka wanda ke žaržashin Ofishin ma'aikatar baitul mali na ikon Kadarorin Waje na Amurka, kuma bugu da žari yana iya zama batun dokokin fitarwa ko shigarwa a wasu žasashen. Mai amfani da kowane sahibin wannan samfur ya yarda da bada haðin kai mutuža ga waðannan dokoki kuma ya sani cewa alhakinsune su mallaki kowane lasisi da ake bužata don fitarwa, sake-fitarwa, ko shigo da wannan samfur. Batare da iyakancewa ba wannan samfur, gami da kowace software daya žunsa aciki, bazai yuwu a saukeshi ba, ko in ba haka ba fitar dashi ko sake-fitar dashi (i) zuwa cikin, zuwa ðan žasar ko mazaunin ko wani mahaluži cikin, Kyuba, Iraži, Iran, Koriya ta Arewa, Sudan Suriya (azaman wannan lissafi za'a yi bita daga lokaci zuwa lokaci) ko koawacce žasar da Amurka ta sawa takunkumin kaya; ko (ii) zuwa kowane mutum ko kowane mahaluži cikin lissafin keþaþþun ma'aikatan Baitul mali na žasa ko (iii) kowane mutun ko wani mahaluži a wani lissafin hana fitarwa wanda za'a kiyaye daga lokaci zuwa lokaci ta hukumar Amurka, gami da amma ba'a iyakance zuwa lissafin Mutanen da aka hana na ma'aikatar cinikin Amurka ko gaba ðaya lissafin ma'aikatar takunkumin kaya žayyadaddun kaya na Amurka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 40: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

40

Declaration of conformity for S302

We, Sony Ericsson Mobile Communications AB of Nya VattentornetSE-221 88 Lund, Swedendeclare under our sole responsibility that our productSony Ericsson type AAC-1052121-BVand in combination with our accessories, to which this declaration relates is in conformity with the appropriate standards EN 301 511:V9.0.2, EN 300 328:V1.7.1, EN 301 489-7:V1.3.1, EN 301 489-17:V1.2.1 and EN 60950-1:2006, following the provisions of, Radio Equipment and Telecommunication Terminal Equipment Directive 1999/5/EC.

Mun cika umarnin R&TTE Directive (1999/5/EC).

FCC StatementThis device complies with Part 15 of the FCC rules. Operation is subject to the following two conditions: (1) This device may not cause harmful interference, and (2) This device must accept any interference received, including interference that may cause undesired operation.Any change or modification not expressly approved by Sony Ericsson may void the user’s authority to operate the equipment. This equipment has been tested and found to comply with the limits for a Class B digital device, pursuant to Part 15 of the FCC Rules. These limits are designed to provide reasonable protection against harmful interference in a residential installation. This equipment generates, uses and can radiate radio frequency energy and, if not installed and used in accordance with the instructions, may cause harmful interference to radio communications. However, there is no guarantee that interference will not occur in a particular installation. If this equipment does cause harmful interference to radio or television reception, which can be determined by turning the equipment off and on, the user is encouraged to try to correct the interference by one or more of the following measures:- Reorient or relocate the receiving antenna.- Increase the separation between the equipment and receiver.- Connect the equipment into an outlet on a circuit different from that to which the receiver is connected.- Consult the dealer or an experienced radio/TV technician for help.

Lund, May 2008

Shoji Nemoto, Head of Product Business Unit GSM/UMTS

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 41: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

41

Industry Canada StatementThis device complies with RSS-210 of Industry Canada. Operation is subject to the following two conditions: (1) this device may not cause interference, and (2) this device must accept any interference, including interference that may cause undesired operation of the device. This Class B digital apparatus complies with Canadian ICES-003. Cet appareil numérique de la classe B est conforme à la norme NMB-003 du Canada.Sony Ericsson S302GSM 850/900/1800/1900An buga wannan jagorar mai amfanin ta Sony Ericsson Mobile Communications AB ko kamfaninsa na tarayya, ba tareda kowane garanti ba. Ingantawa da canje-canje ga wannan jagorar mai amfanin wanda kusakuren rubutu ya haifar, rashin dacewar bayanin yanzu, ko cigaba ga tsare-tsare da/ko kayan aiki, mai yiwuwa a gudanar da shi ta Ericsson Mobile Communications AB a kowane lokaci batare da sanarwa ba. Irin waðannan canje-canje ko yaya za'a shigar dasu a sabbin bugu na Jagorar mai amfani.An adana duk hažžoži.© Sony Ericsson Mobile Communications AB, 2008Kula: Wasu sabis a wannan jagorar mai amfanin basu da goyan bayan duk cibiyoyin sadarwa. Wannan nkuma yana zartuwa ga Lambar Gaggawa ta Žasan waje 112 na GSM. Tuntuþi afaretan cibiyar sadarwarka ko mai bada sabis idan kana cikin shakka ko zaka iya amfani da sabis na musamman ko a'a. Karanta Mahimmin bayani kafin kayi amfani da wayarka ta hannu. Duk zanuka don zanene kawai kuma maiyuwa baza su dace da ainihin wayar ba.Wayarka ta hannu tana da damar saukewa, ajiyewa da tura žarin abun ciki, misali sautunan ringi. Ana iya žuntata ko haramta amfanin irin wannan abun cikin ta hažžin þangare na uku, gami da amma ba'a iyakance ga žuntatawa žaržashin zartattun dokokin hažžin mallaka ba. Kaine, kuma ba Sony Ericsson ba, ke da gaba ðayan alhakin žarin abun ciki wanda ka sauke zuwa ko ka tura daga wayarka ta hannu. Kafin amfaninka ga kowane žarin abun ciki, tabbatar cewa amfanin da kayi nufi yana da lasisi mai kyau ko in ba haka ba yana da izini. Sony Ericsson baya bada garantin daidai, mutunci ko ingancin kowane žarin abun ciki ko kowane abun ciki na þangare na uku. Babu wani hali da zai sa Sony Ericsson ya zama abin dogaro a kowace hanya don rashin iya amfaninka na žarin abun ciki ko abun ciki na wani þangare na uku. Ana amafani da fasahar Rubutun Canke žaržashin lasisi daga Zi Corporation. Alamar kalma da tambari na Bluetooth mallakar Bluetooth SIG, Inc. kuma duk wani amfani da irin waðannan alamu ta Sony Ericsson yana žaržashin lasisi. MPEG Layer-3 fasahar dikodi mai juwuwa mai lasisi daga Fraunhofer IIS da Thomson. Microsoft alamar kasuwancice mai rijista na Microsoft Corporation cikin Amurka da/ko wasu žasashe.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

subhash.kadam
Note
It seems that the word "Sony" is missing from here. Please check and fix, if required.
Page 42: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. Yana ðaukar kimanin awa 2,5 don cikar cajin baturi. Don cajin baturi ... 2 Daga jiran aiki zaþi Menu

Sony Ericsson Mobile Communications ABSE-221 88 Lund, Sweden

www.sonyericsson.com

1212-6384.2

Printed in Country

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.