jagorar mai amfani - · pdf filean ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... jiran...

42
S312 Jagorar mai amfani This is the Internet version of the User guide. ' Print only for private use.

Upload: nguyentuyen

Post on 19-Feb-2018

218 views

Category:

Documents


3 download

TRANSCRIPT

Page 1: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

S312

Jagorar maiamfani

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 2: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

2

Godiya saboda sayanka Sony Ericsson S312. Don žarin abun cikin waya, je zuwa www.sonyericsson.com/fun. Yi rijista yanzu don samun ajiya akan layi kyauta da tayi na musamman a www.sonyericsson.com/myphone. Don goyan bayan samfur, jeka www.sonyericsson.com/support.

Alamun UmarniAlamun da ke biye za su iya bayyana a Jagorar mai Amfani:

> Yi amfani da maþallin kewayawa don gungurawa da zaþi

Latsa tsakiyar maþallin zaþi

Latsa maþallin kewayawa sama

Latsa maþallin kewayawa žasa

Latsa maþallin kewayawa zuwa hagu

Latsa maþallin kewayawa zuwa dama

Bayanin kula

Tukwici

Gargaði

Karanta Mahimmin bayani kafin kayi amfani da wayarka ta hannu.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 3: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

3

Katin SIMKatin (Subscriber Identity Module) SIM, wanda kasamu daga afaretonka cibiyar sadarwarka, ya žunshi bayani gameda biyan kuðinka. Koyausha kashe wayarka kuma cire caja da baturin kafin saka ko cire katin SIM.

Lambar PIN (kulle katin SIM)Maiyuwa ka bužaci PIN (Lambar Shaida ta Sirri) don kunna sabis da ayyuka a wayarka. Ana kawo PIN naka ta afaretonka na cibiyar sadarwa. Kowace lambar PIN tana bayyana azaman *, saidai in ya fara da lambar gaggawa, misali, 112 ko 911. Zaka iya dubawa da kiran lambar gaggawa ba tare da shigar da PIN ba. Don amfani da kulle katin SIM ko canza PIN ðinka, duba Kulle katin SIM a shafi na 35.

Zaka iya ajiye lambobin sadarwa a katin SIM kafin cire shi daga wayarka. Duba Lambobin sadarwa a shafi na 27.

Idan ka shigar da PIN mara kyau sau uku a jere, ana katange katin SIM. Duba Kulle katin SIM shafi na 35.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 4: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

4

Katin žwažwalwaWayarka tana goyan bayan Memory Stick Micro™ (M2™) katin žwažwalwa, žara daðin sararin ajiya zuwa wayarka. Hakanan za’a iya amfani da shi azaman katin žwažwalwar ajiya mai ðaukuwa tareda wasu na’urori masu jituwa. Zaka iya matsar da abun ciki tsakanin katin žwažwalwar da žwažwalwar ajiyar wayar. Duba Nishaði a shafi na 14 da Fasaha mara waya ta Bluetooth™ a shafi na 30.

Don saka katin žwažwalwa

1 Cire murfin baya.2 Cire baturi.3 Saka katin žwažwalwa wuri mai launin ruwan gwal

ya kalli žasa.

Don cire katin žwažwalwa 1 Cire murfin baya.2 Cire baturi.3 Latsa gefen katin žwažwalwa don ya saki ka cire.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 5: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

5

Cajin baturiAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya.

Don cajin baturi

1 Haða cajar zuwa wayar tareda gunkin wuta akan cajar yana fuskantar sama. Yana ðaukar kimanin awa 3.5 don cikar cajin baturi. Latsa wani maþalli don duba allon da duba halin caji.

2 Don cire cajar, karkatar da filogin sama.

Maiyuwa ya ðauki ÿan mintoci kafin gunkin baturin ya bayyana a allon.

Za ka iya amfani da wayarka a yayin caji. Zaka iya cajin baturin kowane lokaci fiye ko žasa da awa 3.5. Katse caji baya lalata baturin.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 6: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

6

Kunna wayaDon kunna wayar

1 Latsa ka riže žasa .2 Shigar da PIN naka in an nema.3 Zaþi Ok don amfani da saitin maye.

Jiran aikiBayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana bayyana. Ana kiran wannan yanayin jiran aiki. Yanzu wayarka tana shirye don amfani.

Don kashe wayar• Latsa ka riže žasa .

In kana son gyara kuskure lokacin da ka shigar da PIN, latsa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 7: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

7

Gumakan allo

Kewayon cibiyar sadarwaMahaðan cibiyar sadarwa suna nuna žarfin cibiyar sadarwar GSM a yankinka. Matsa zuwa wani wuri idan kana fuskantar matsalar kira da kewayon cibiyar sadarwa mara kyau. Babu c-sdrw. yana nufin baka cikin kewayon cibiyar sadarwa.

Halin baturi

= Kyakkyawan kewayon cibiyar sadarwa

= Matsakaicin kewayon cibiyar sadarwa

= An yi cikakken cajin baturin wayar

= Cajin baturin wayar fanko ne

A lokacin da waya ba ta caji, žarfin baturi zai riža raguwa a hankali.

Halin baturiKewayoncibiyar

sadarwa

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 8: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

8

Waðannan gumakan suna bayyana a kan allon:

Gunki Siffatawa

Kiran da aka rasa

An haða abin sawa akunni

An saita wayar a shiru

Sažon rubutu da aka karþa

Sažon hoto da aka karþa

Sažon email da aka karþa

An kunna shigar da rubutun gaibu

Sažon murya da aka karþa

Kira mai gudana

Rediyon FM na kunne

An kunna žararrawa

An kunna aikin Bluetooth

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 9: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

9

Siffar waya

14

15

2

1

3

45

8

9

10

12

11

13

67

1 Lasifikar kunni

2 Allo

3 Maþallan zaþi

4 Maþallin kira

5 Maþallin menu na gajerun hanyoyi

6 Maþallin zaþi na tsakiya

7 Maþallin Kewayawa

8 Maþallin kulle maballi

9 Žara, maþallan zužowa na dijital

10 Maþallin mai rikodin bidiyo

11 Maþallin žarewa, kunnawa/kashewa

12 Maþallin kamara

13 Maþallin C (sharewa)

14 Kamara ta ainihi

15Mai haði saboda caja, abin sawa akunni da kebul na USB

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 10: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

10

MaþallaiMaþalli Function

Jeka menu na ainihi ko zaþi abubuwa

Gungurawa tsakanin menu da shafukan

Zaþi zaþuþþukan da aka nuna gab da saman waðannan maþallan akan allon

Shre abubuwa – hotuna da sautina da kuma lambobi

Yankuna – žara aiakce-aikacen da ka fi so don kai wa gare cikin sauri

Daga jiran aiki latsa ka kunna kamara

Daga jiran aiki latsa ka kunna rikodin bidiyo

Latsa don yin kira bayan ka shigar da lambar waya

Kunna ko kashe wayar

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 11: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

11

KewayawaAna nuna menu na ainihi azaman gumaka. Wasu žananan menus sun žunshi shafuka.

Don kewaya menu na waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu.2 Yi amfani da maþallin kewayawa

don motsawa ta cikin menu.

Don gungurawa tsakanin shafuka• Latsa maþallin kewayawa dama ko hagu.

Don komawa baya taku ðaya a menu.• Zaþi Baya.

Don komawa jiran aiki• Latsa .

Don saita wayar zuwa shiru• Daga jiran aiki latsa ka riže žasa .

Don kiran sabis na sažon muryarka• Daga jiran aiki latsa ka riže žasa .

Don žare aiki• Latsa .

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 12: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

12

Siffar menu

PlayNow™*

Intanit*Zauren gidan yana, Shigarda adireshi, Alamomin shafi, Tarihi, Ajeyy. shafi, Saitunan Intanit

NishaðiAyyukan kan layi*, Wasanni, TrackID™, Mai knn. bidy., Yi rikodin sauti

Kamara

Sažo

Rubuta sabuwa, Akw. sž. m. sh., Email, Tsararru. sažnn., Akw. sž. m. fita, Aikakkun sžnn., Kira sžn. mury., Samfura, Saituna

Mai jrdr. waža

Mai sarrafa fayil**

Kiða, Kundin kamara, Hotuna, Bidiyo, Wasu

Lmbn. sadarwa Sbwr. lmb. sdrw.

Rediyon FM

Kira**

Duk An amsa An buga An rasa

OganezaŽararrawa, Aikace-aikace, Kalanda, Ðawainiya, Aiki tare*, M. ždyr. lokc., Agog. awn. gud., Wuta, Kalkaleta

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 13: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

13

Saituna**

Gaba ðayaBayanan martabaLkc. & kw. wt.Yaren wayaGajerun hanyoyiYanayin žauraTsaroHalin wayaSake saita duk

Sauti & faðakrw.Žarar ringiSautin ringiYanayin shiruFaðakarwar jijjigaFaðakarwar sažoSautin maþalli

NuniFuskr. bngn. wayaJigogiAllon farawaMai þoye alloHaske

KiraBuga kiran sauriKarkatar da kiraSarrafa kiraLokaci & farashi*Nuna/þoye lambaAbin sawa akunni

HaðiBluetoothUSBAiki tare*Cbyr. sdrw. wyr. h.Saitunan Intanit

* Wasu menu sun dogara da afareto-, cibiyar sadarawa- da bayan kuði.** Zaka iya amfani da maþallin kewayawa don gungurawa tsakanin shafi a menu mataimaki. Don žarin bayani, duba Kewayawa a shafi na 11.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 14: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

14

NishaðiMai jaridar waža

Don kunna žiða1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka

> kiða na > Wažoži.2 Gungura zuwa take kuma zaþi Kunna.

Akwai hanyoyi da dama na sarrafa mai Jaridar Waža:• Latsa don tsayar da jin waža.• Latsa ko ka matsa tsakanin wažoži.• Latsa ka riže žasa ko ka je zuwa gaba ko komawa baya.• Latsa ko ka gangara kan jerin waža.• Zaþi Baya ka je zuwa babban menu.• Lasta ka fita.

WažaZaka iya žiržirar waža don tsara kiðanka.

Don žiržirar waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka

> kiða na > Lssfn. wž. nawa > Sbn. lssf. wž. > Daða.2 Shigar da suna kuma zaþi Ok.3 Gungura zuwa waža kuma zaþi Ok.

Don žara waža a jerin waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka

> kiða na > Lssfn. wž. nawa.2 Gungura zuwa lissafin waža kuma zaþi Buðe > Zabuka

> Daða mai jarida.3 Gungura zuwa waža kuma zaþi Ok.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 15: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

15

Don cire waža a jerin waža1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai jrdr. waža > Zabuka

> kiða na > Lssfn. wž. nawa.2 Gangara kan jerin waža ka kuma zaþa Buðe.3 Ja zuwa kan waža ka kuma zaþa Zabuka > Share > Ee.

PlayNow™Tare da PlayNow™ zaka iya yin samfoti kiða, siya da saukewa ta amfani da Intanit. Zaka iya nemo PlayNow™ a Menu > PlayNow™.

TrackID™TrackID™ sabis ne mai shaida na kiða kyauta. Zaka iya bincika take, ðan wasa da sunan kundin wažar da kake ji akunne a lasifika ko akunne a radiyo.

Don bincika bayanin waža• Lokacin da ka ji waža ta lasifika daga jiran aiki zaþi Menu

> Nishaði > TrackID™ > Fara.• Lkacin da rediyo ke kunne, zaþi Zabuka > TrackID™.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Sautunan ringi da Jigogi a shafi na 32.

Kana bužatar saitunan Intanit daidai a wayarka don amfani da wannan aikin. Duba Sautunan ringi da Jigogi a shafi na 32. Don bayanin farashi tuntuþi mai baka sabis.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 16: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

16

Don canja wurin fayiloli a yanayin Ðinbin ajiya

1 Haða kebul na USB zuwa wayar da kwamfutar.2 Waya: Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> USB > Ðimbin ajiya.3 Kwamfuta: Jira harsai žwažwalwar ajiyar waya da katin

žwažwalwar sun bayyana azaman diski na waje a Microsoft Windows Explorer.

4 Kwamfuta: Akan tebur na kwamfuta, kaða gunkin My Computer sau biyu.

5 Kwamfuta: A My Computer window, kaða gunkin dake wakiltar wayarka žaržashin Na’urori tare da ajiya mai ciruwa don duba žwažwalwar ajiyar wayar da manyan fayilolin memory stick.

6 Kwamfuta: Kwafi fayil ka liža, ko jawo ka sake shi, cikin babban fayil a kwamfutarka, a žwažwalwar ajiyar wayarka ko akan katin žwažwalwar ajiya naka.

Žwažwalwar ajiyar waya Katin žwažwalwa

DVD/CD-RW Drive (D:)

Waya (F:)

DVD Drive (E:)

Disk mai ciruwa (G:)

Na’urori tareda ajiya mai ciruwa

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 17: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

17

Mai kunna bidiyo

Don kunna bidiyo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gangara kan bidiyo ka kuma zaþa Duba.

Don tsaida kunna bidiyo• Latsa .

Don komawa kunna bidiyo• Latsa .

Don fita mai kunna bidiyo• Latsa .

Kada ka cire kebul na USB daga wayar ko kwamfutar yayin canja wuri, saboda wannan zai iya lalata katin žwažwalwar da žwažwalwar ajiyar wayar.

Ba zaka iya duba fayilolin da aka juya ba a wayar ka ba har sai in ka cire kebul na USB daga wayar. Don amintaccen cire haðin kebul na USB a yanayin canja wurin Fayil, kaða dama a gunkin diski na cirewa a Windows Explore kuma zaþi Fitar.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 18: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

18

Rediyo

Wayarka tana da rediyo da abin sawa a kunni dake aiki azaman eriya.

Don sauraron rediyon1 Haða abin sawa a kunni zuwa wayar.2 Daga jiran aiki zaþi Menu

> Rediyon FM.

Don bincika tashoshi rediyon FM• Lokacin da redoyo ke kunne, latsa ka riže žasa ko .

Don ajiye tashar rediyon FM1 Zaþi Zabuka > Ajiye.2 Select a position. Zaþi matsayi.

Don zaþan ajiyayyar tashar rediyon FM1 Lkacin da rediyo ke kunne, zaþi Zabuka > Tashoshi.2 Zaþi tashar rediyo.

Don fita rediyon FM1 Zaþi Baya ko latsa .2 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A’a.

Don kashe rediyon FM lokacin da aka rage girmanta1 Zaþi Menu > Rediyon FM.2 Zaþi Baya ko latsa .3 Rage girman rediyo? yana bayyana. Zaþi A’a.

Don duba zaþuþþukan rediyon FM• Lokacin da rediyo ke kunne, zaþi Zabuka.

Kada kayi amfani da wayarka azaman rediyo a wuraren da aka hana.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 19: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

19

HotoKamara da rikodi na bidiyoZaka iya ðaukan hoto da rikodin shirye-shiryen bidiyo don dubawa, ajiye ko aika. An ajiye hotuna da shirye-shiryen bidiyo ta atomatik a katin žwažwalwar, idan an saka katin žwažwalwa. In bahaka ba, an ajiye su a žwažwalwar waya. Zaka iya nemo ajiyayyun hotunanka da shirye-shiryen bidiyo a Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin kamara.

Amfani da kamara

1 Zužowa nesa ko kusa

2

Yi rikodin shirye-shiryen bidiyo/canza daga tsayayyar kamara zuwa kamarar bidiyo

3 Baya

4Ðauki hotuna/canza daga kamarar bidiyo zuwa tsayayyar kamara

5 Saituna

12 3

4

5

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 20: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

20

Gajerun hanyoyin kamara

Don ðaukar hoto1 Don kunna kamara, daga jiran aiki latsa .2 Don ðaukan hot, latsa .

Maþalli Gajerar hanya

Kamara: Yanayin daukaBidiyo: Tsawon Bidiyo

Kamara: Ma’aunin launiBidiyo: Makirufo

Kamara: Lokacin saitiBidiyo: Ajiye zuwa

Wuta

Jagorar maþallin kamara

Kada ayi rikodi da žažžarfar cibiyar haske a bango.

Don kaucewa hoto mara kyau, yi amfani da lokacin saiti ko goyan baya kamar taži.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 21: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

21

Don karþar shirin bidiyo1 Don kunna rikodin na bidiyo, daga jiran aiki latsa .2 Don fara rikodi latsa .

Don tsaida rikodi• Latsa . Ana ajiye shirin bidiyon ta atomatik.

Don amfani da zužowa• Latsa maþallan žara sama ko žasa.

Don canja saitunan kamara1 Don kunna kamara, daga jiran aiki latsa .2 Zaþi .

Don canza saitunan rikodin bidiyo1 Don kunna rikodin na bidiyo, daga jiran aiki latsa .2 Zaþi .

Canza daga tsayayyar kamara zuwa kamarar bidiyo• A yanayin tsayayyar kamara, latsa .

Don canzawa daga kamarar bidiyo zywa tsayayyar kamara.• A yanayin ksmsrsr bidiyo, latsa .

Don share houna da shirye-shiryen bidiyo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gangara kan abu ka kuma latsa .

Photo fixZaka iya inganta hoton da bai fita da kyauba da Photo fix.

Lokacin da ka ðauki hoto, ana samun zuža a yanayin VGA kawai.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 22: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

22

Don inganta hoto da Photo fix1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gangara ka hotuna ka kuma zaþa Zabuka > Photo fix.

Shafin hotoShafin hoto keþataccen ðakin yanar sadarwane. Idan biyan kuðinka yana goyan bayan sabus zaka iya aika hoto zowa shafi.

Don aika hotunan kamara zuwa shafi1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil > Kundin

kamara.2 Gungura zuwa hoto kuma zaþi Zabuka > Aika > Zuwa blog.3 Gungura zuwa Take: kuma zaþi Shirya.4 Žara batu ka kuma zaþa Ok.5 Gungura zuwa Rubutu: kuma zaþi Shirya.6 Žara rubutu ka zaþi Ok.7 Zaþi Yaða.

Canja wurin hotunaZaka iya amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth™ da kebul na USB don canja wurin hotuna da shirye-shiryen bidiyo tsakanin kwamfutarka da waya. Duba Fasaha mara waya ta Bluetooth™ a shafi na 30 da Don canja wurin fayiloli a yanayin Ðinbin ajiya a shafi na 16 saboda žarin bayani.

Mai yiwuwa sabis na yanar sadarwa ya bužaci wararriyar yarjejeniyar lasis tsakaninka da mai bada sabis. Maiyiwuwa a zartar da žarin dikoki da/ko farashi. Tuntuþi mai baka sabis.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 23: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

23

KiraDolene ka kunna wayar da kasancewa tsakanin kewayon cibiyar sadarwa.

Don yin kira1 Daga jiran aiki shigar da lambar yankin, in an zartar, da lambar

wayar.2 Latsa .

Don žare kira• Latsa .

Don amsa kira• Latsa .

Don žin karþar kira• Latsa .

Don canja žarar lasifikar kunni yayin kira• Latsa maþallan žara sama ko žasa.

Don kunna lasifikar yayin kira• Zaþi Kun. Sp.

Don duba kiran da aka rasa daga jiran aiki• Lokacin da Kiran da aka rasa: aka nuna shi, zaþi Duba.

Zaka iya kiran lambobi daga lambobin sadarwarka da lissafin kira. Duba Lambobin sadarwa a shafi na 27 da Lissafin kira a shafi na 24.

Kar ka riže wayar a kunninka lokacin amfani da lasifikar. Wannan zai iya lalata jinka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 24: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

24

Don yin kiran žasashen waje1 Daga jiran aiki latsa ka riže žasa harsai alamar + ta bayyana.2 Shigar da lambar žasa, lambar yanki (ba tare da sifilin farko ba)

da lambar waya.3 Latsa .

Lissafin kiraZaka iya duba bayani game da kiran kwanannan.

Don kiran lamba daga lissafin kira1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa suna ko lamba kuma latsa .

Don share lamba daga lissafin kiran1 Daga jiran aiki latsa .2 Gungura zuwa suna ko lamba kuma zaþi Zabuka > Share.

Kiran gaggawaWayarka tana goyan bayan lambobin gaggawa na žasashen waje, misali, 112 da 911. Waðannan lambobin akasari ana amfani dasu don yin kiran gaggawa a kowace žasa, da ko ba tareda sanya katin SIM ba, in cibiyar sadarwar GSM tana cikin kewayo.

Don yin kiran gaggawa• Daga jiran aiki shigar da lambar gaggawa ta žasar waje, misali,

112 kuma latsa .

A wasu žasashe kuma, ana ciyar da wasu lambobin gaggawa gaba. Mai yiwuwa saboda haka afareton cibiyar sadarwarka ya ajiye žarin lambobin gaggawa na gida a katin SIM.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 25: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

25

SažoSažonnin rubutu (SMS)Dole ya zama kanada ingatacciyar lambar wurin sabis a wayarka. Ana kawo lambar ta mai baka sabis kuma mafi yawa ana ajiye ta a katin SIM. Maiyuwa saika ka shigar da lambar da kanka.

Don rubutawa da aika sažon rubutu1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon rubutu.2 Rubuta sažon kuma zaþi Ci gaba.3 Zaþi wani zaþi.4 Zaþi Ok > Aika.

Don daða abubuwa a sažon rubutu1 Lokacin rubuta sažon, zaþi Zabuka > Saka abu.2 Zaþi wani zaþi.

Don duba sažon rubutu da aka karþa1 Lokacin da Sabon sažo daga: ya bayyana, zaþi Duba.2 Zaþi sažon rubutu wanda ba’a karanta ba.

Don duba sažonnin da aka ajiye cikin akwatin sažo mai shiga• Zaþi Menu > Sažo > Akw. sž. m. sh.

Don samun halin isarwa na sažon da aka aika1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Sažon rubutu

> Rahoton isarwa.2 Zaþi Kunnawa. Ana sanar dakai lokacin da aka isar da sažon

cikin nasara.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 32.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 26: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

26

Sakonin hoton (MMS)Sažonnin hoto zasu iya žunsar rubutu, hotuna, rikodin sauti, shirye-shiryen bidiyo da haðe-haðe.

Don žiržirar sažon hoto1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Rubuta sabuwa

> Sažon hoto.2 Shigar da rubutu. Don žara abubuwa a sažo, latsa ,

ja ta amfani kuma zaþi abu.

Don aika sažon hoto1 Lokacin da aka shirya sažon, zaþi Ci gaba.2 Zaþi wani zaþi.3 Zaþi Ok > Aika.

Dolene ka saita bayanin martaba na MMS da adireshin uwar garken sažonka. Idan babu bayanin martaba na MMS ko bayanin uwar garken sažo, zaka iya karþar duk saituna daga afaretan cibiyar sadarwarka ta atomatik a www.sonyericsson.com/support.

Dolene aikawa da karþar waya ya zama suna biyan kuði mai goyan bayan sažon hoto. Tabbatar cewa kana da biyan kuði mai goyan bayan watsa bayanai, da madaidaitan saituna a wayarka.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 27: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

27

Lambobin sadarwaZaka iya ajiye sunaye, lambobin waya bayani na sirri a Lmbn. sadarwa. Za’a iya ajiye bayani a žwažwalwar ajiyar waya ko a katin SIM.

Tsoffin lambobin sadarwaZaka iya zaþar wanne bayanin lambar sadarwa aka nuna azaman tsoho. In L-sdrw. na waya aka zaþa azaman tsoffi, lambobin sadarwarka suna nuna duk bayanin da aka ajiye a wayar. In ka zaþi Lmb. sdrw. SIM azaman tsoffi, lambobin sadarwarka suna nuna sunaye da lambobin sadarwa ajiyayyu a katin SIM.

Don zaþar tsaffin lambobin sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa Sbwr. lmb. sdrw. kuma zaþi Zabuka

> Babba > Tsffn. lmbn. sdrw.3 Zaþi wani zaþi.

Aika lambobi

Don aika lamba1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gangara kan lambar ka kuma zaþi Zabuka > Aika lmb. sdrw.3 Zaþi hanyar canja wuri.

Idan ka zaþi Waya & SIM azaman Tsffn. lmbn. sdrw., ana tambayar don zaþa tsakanin Waya ko Katin SIM lokacin daða sabuwar lambar sadarwa.

Tabbatar cewa na’ ura mai karþa tana goyan bayan hanyar canja wuri da ka zaþa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 28: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

28

Lambobin sadarwar wayaLambibin sadarwar waya zasu iya žunsar sunaye,lambobin waya da bayanan sirri. An ajiye su a žwažwalwar ajiyar waya.

Don daða lambar sadarwar waya1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Sbwr. lmb.

sdrw.2 Zaþi Sunan žarshe: don daða sunan žarshe kuma zaþi Ok.3 Zaþi Sunan farko: don daða sunan farko kuma zaþi Ok.4 Zaþi Sabuwar lamba: don daða lamba kuma zaþi Ok.5 Zaþi zaþin lamba.6 Gungura tsakanin shafuka kuma zaþi filaye don žara bayani.7 Zaþi Ajiye.

Za ka iya karþar lamba da aka aiko ta fasaha mara waya ta Bluetooth™. Kodayake, ana karþar lambobi ðaya bayan ðaya kuma kowace lamba ana adana ta a zaman fayil na vcf. Idan aka aika littafin waya gaba ðayansa zuwa waya, lambar farko ce kawai za iya karþa. Ba a aika lamba ta amfani da SMS.

Duba Shigar da rubutu a shafi na 32.

Zaka iya shigar da alamar + da lambar žasa tareda duk lambobin littafin waya. Sa’ilinnan zaka iya amfani dasu a žasashen waje ko a gida. Duba Don yin kiran žasashen waje a shafi na 24.

Ka tabbatar ka zaþa. L-sdrw. na waya a zaman Tsffn. lmbn. sdrw. A yayin žara lambar waya.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 29: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

29

Don shirya lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Zaþi lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Shry. lmb. sdrw.4 Shirya bayanin kuma zaþi Ajiye.

Amfani da lambobin sadarwarDon kiran lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa, ko shigar da ÿan haruffan farko na,

lambar sadarwar.3 Latsa .

Don share lambar sadarwa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Share.

Don kwafar lamba daga katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa.2 Gungura zuwa lambar sadarwa.3 Zaþi Zabuka > Žari > Kwafi daga SIM.

Halin žwažwalwar ajiyar lambar sadarwaAdadin lambobin sadarwa waðanda zaka iya ajiyewa a wayarka ko a katin SIM ya dogara da sararin žwažwalwar ajiya.

Don duba halin žwažwalwar ajiyar lambar sadarwa• Daga jiran aiki zaþi Menu > Lmbn. sadarwa > Zabuka

> Halin žwžlr. ajiya.

Ka tabbatar ka zaþa Lmb. sdrw. SIM a zaman Tsffn. lmbn. sdrw. A lokacin da kake kwafar lamba daga katin SIM.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 30: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

30

Žarin ayyukaGajerun hanyoyiMenu na gajerun hanyoyi yana baka dama mai sauri zuwa takamaiman ayyuka.

Don buðe menu na gajerun hanyoyi• Daga jiran aiki latsa .

Don saita gajerun hanyar maþallin kewayawa1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Gajerun hanyoyi.2 Zaþi madannin kewayawa, sannan ka zaþi zaþi.

Fasaha mara waya ta Bluetooth™ Fasaha mara waya ta Bluetooth™ tana bada damar haði zuwa wasu na’urorin Bluetooth. Misali, zaka iya:• Haða zuwa na’urorin abin sawa akunni.• Haða zuwa na’urori da yawa lokaci guda.• Musayar abubuwa.

Don kunna aikin Bluetooth • Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.

Don sadarwar Bluetooth, muna yaba iyakar kewayo na mita 10 (taku 33) ba tare da daskararrun abubuwa a tsakani ba.

Tabbatar cewa na’urar da kake son ware wayarka da ita tana da aikin Bluetooth a kunne kuma an saita Ganuwa Bluetooth zuwa Nuna waya.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 31: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

31

Don ware na’ura tareda wayarka1 Don bincika samammun na’urori, daga jiran aiki zaþi Menu

> Saituna > Haði shafin > Bluetooth > Na’urori nawa > Sabuwar na’ura.

2 Zaþi na’ura daga lissafin. Shigar da lambar wucewa, in an bužata.

Don karþan wani abu ta amfani da aikin Bluetooth1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Haði shafin

> Bluetooth > Kunna.2 Lokacin da ka karþi abu, bi umarnin daya bayyana.

Don aika wani abu ta amfani da aikin Bluetooth1 Daga jiran aiki zaþi, misali, Menu > Mai sarrafa fayil

> Kundin kamara.2 Gungura zuwa hoto kuma zaþi Zabuka > Aika > Bluetooth.

IntanitKana bužatar madaidaitan saitunan Intanit a wayarka. Idan babu saitunan a wayarka, zaka iya:• Samo su a sažon rubutu daga afareton cibiyar sadarwa.• A kwamfuta, jeka www.sonyericsson.com/support kuma nemi

sažon rubutu tareda saituna.

Don zaþar bayanin martabar Intanit1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit > Saitunan Intanit

> Lissafi.2 Zaþi lissafi.

Don fara lilo1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Intanit.2 Zaþi wani zaþi.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 32: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

32

Don tsaida lilo• Lokacin lio, zaþi .

Sautunan ringi da Jigogi Zaka iya canja kamannin allonka ta zaþi daga jigogi.

Don zaþar sautin ringi• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin

Sauti & faðakrw. > Sautin ringi kuma zaþi sautin rinigi.

Don zaþar jigo• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > shafin Nuni > Jigogi

kuma zaþi jigo.

Mai sarrafa fayilZaka iya mu’amala da ajiyayyun fayiloli a žawažwalwar ajiyar wayar ko a katin žwažwalwar ajiya. Zaka iya žiržirar manyan fayiloli mataimaka don matsar da fayiloli garesu.

Don matsar da fayil a mai sarrafa fayil1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Mai sarrafa fayil.2 Gungura zuwa fayil kuma zaþi Zabuka > Mtr. zw. bbn. fyl.3 Buðe babban fayil kuma zaþi Zabuka > Liža.

Shigar da rubutu• Akwai hanyoyi guda biyu da zaka iya amfani dasu don shigar

da rubutu: Na taþi da yawa ko shigar da rubutun canke.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 33: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

33

Don shigar da rubutu ta amfani da shigar da rubutun canke1 Misali, don rubuta kalmar “Jane”, latsa , , , .2 A yanzu kana da zuþuþþuka dayawa:• In kalmar da aka nuna itace kalmar da kake so, latsa don

karþa da žara sarari. Don karþar kalma ba tareda žara sarari ba, latsa .

• Idan kalmar da aka nuna ba itace wacce kake nema ba, latsa ko akai-akai don duba maimokon kalmomi.

• Don shigar da aya da wažafi, latsa kuma sannan ko akai-akai.

Don shigar da rubutu ta amfani da taþi dayawa• Latsa – harsai harafin da kake so ya bayyana.• Latsa don žara sarari.• Latsa don shigar da aya da wažafi.• Press to shift between upper-case letters, lower-case

letters and numbers. Don canzawa tsakani manyan bažaže da žanana da kuma lambobi.

• Latsa ka riže žasa – don shigar da lambobi.

Don canja hanyoyin shigar da rubutu• Lokacin rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Don share haruffa• Latsa .

Ta amfani da shigar da rubutun canke zaka latsa kowane maþalli sau ðaya kawai. Ci gaba da rubuta kalma ko da ta bayyana kuskure. Wayar tana amfani da žamus don gane kalmar lokacin da aka shigar da duk haruffa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 34: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

34

Don canja yaren rubutu• Lokacin rubuta sažon, latsa ka riže žasa .

Sažon muryaMasu kira zasu iya barin sažon murya lokacin da baza ka iya amsawa ba. Zaka iya samun lambar sažon murya naka daga afareton cibiyar sadarwarka.

Don shigar da lambar sažon murya naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Sažo > Saituna > Lambar

sžn. mury.2 Gungura zuwa lambar sažon murya kuma zaþi Ok.3 Shigarda lambar sažon murya kuma zaþi Ok.

Don kiran sabis na sažon muryarka• Daga jiran aiki latsa ka riže žasa .

Yanayin žauraA Yanayin žaura, cibiyar sadarwa da watsa rediyo ana kashe su don kare tsangwama ga kayan aiki mai mahimmanci. Lokacin da menu na yanayin žaura ke kunne, ana tambayarka don zaþar yanayi a gaba in ka kunna wayarka:• Na al’ ada – cikakkun ayyuka• Yny. žaura – ayyuka masu iyaka

Don kunna menu na yanayin žaura• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Yanayin žaura > Nuna a farawa.

Za ka iya amfani da mai Jaridar waža a Yny. žaura.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 35: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

35

MakullaiKulle katin SIMAna bada PIN da PUK (Personal Unblocking Key) naka ta afaretonka na cibiyar sadarwa.

Don cire katange katin SIM naka1 Lokacin da An katange PIN aka nuna shi, zaþi Buðe.2 Shigar da PUK naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Don kunna makullin katin SIM1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Kariya.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Zaþi Kunnawa.

Don shirya PIN naka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar SIM > Canja PIN.2 Shigar da PIN naka kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.4 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Idan sažon PIN mara kyau Ragowar gwadi ya bayyana a lokacin da ka shirya PIN ðinka, ka shigar da PIN ko PIN2 da ba daidai ba.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 36: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

36

Kulle wayaZaka iya tsaida amfani mara izini na wayarka. Canza lambar kulle waya (tsohuwar lamba 0000) ko zuwa ga lambobi huðu ko takwas na sirri.

Don kunna makullin wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Kariya.2 Shigar da lambar kulle waya kuma zaþi Ok.3 Zaþi Kunnawa.

Don shirya lambar kulle wayarka1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Canja lamba.2 Shigar da lambar ta yanzu kuma zaþi Ok.3 Shigar da sabuwar lambar kuma zaþi Ok.4 Sake-shigar da sabuwar lambar kuma zaþi Ok.

Don buðe wayar1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Tsaro > Mukullai > Kariyar waya > Kariya.2 Shigar da lambar kulle waya taka kuma zaþi Ok.3 Zaþi A kashe.

Idan ka manta sabuwar lambar, dolene ka kai wayarka wajen wakilin Sony Ericsson na gida.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 37: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

37

Shirya matsalaWasu matsaloli suna bužatar ka kira afareton cibiyar sadarwarka. Don wasu žarin goyan baya jeka www.sonyericsson.com/support.

Sake saiti zuwa na ainihiIdan kana fuskantar tsaloli tare da wayarka, kamar matsalar rawar allo, daskarewar allo ko matsalar kewayawa, kana iya sake fara wayar. Idan ka zaþi Sake saita duk, za’a share duk bayanan mai amfani kamar lambobi, sažonni, hotuna da sautuna.

Don sake saita duk saituna• Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Sake saita duk > Ci gaba > Ci gaba.

Sažonni kuskure

An katange PINKa shigar da lambar PIN naka kuskure sau uku a jere. Yanzu an kulle SIM naka. Buðe SIM naka tareda lambar PUK taka, wacce aka bayar tareda lambar PIN taka daga afareton cibiyar sadarwa.

Don buðe katin SIM1 Shigar da lambar PUK taka kuma zaþi Ok.2 Shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.3 Sake shigar da sabon PIN kuma zaþi Ok.

Saka SIMBabu katin SIM a wayarka ko ka shigar dashi ba daidai ba. Gwada ðaya ko fiye na masu biyowa:• Cire katin SIM ðin kuma saka shi daidai.• Tsaftace masu haði a katin SIM da wayar tareda burushi

mai taushi, kyalle ko audiga.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 38: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

38

• Bincika in katin SIM ðin ya lalace.• Tuntuþi afaretonka na cibiyar sadarwa don samun sabon

katin SIM.

Tanbayoyin yau da kullum

Bazan iya kunna wayar ba.Gwada yin cajin wayar harsai ta gama caji. Haða cajar (tabbatar gunkin wutar kan cajar yana fuskantar sama) kuma yi cajin wayar zuwa awa 3.5. Gunkin baturi na kan allon maiyuwa bazai bayyana ba harsai wayar tayi caji tsawon minti 30.

Bana iya amfani da Intanit ko MMSTabbatar cewa kana da biyan kuði mai goyan bayan watsa bayanai, hakanan da saitunan daidai a wayarka.

Bana iya aika sažonnin rubutu (SMS)Tabbatar kana da lambar cibiyar sabis mai aiki a wayaka.

Wasu na’urori baza su iya gano wayar ta amfani da fasaha mara waya ta Bluetooth baBaka kunna aikin Bluetooth ba. Ka tabbata ka saita gani zuwa Nuna waya. Duba Don kunna aikin Bluetooth a shafi na 30.

Ta yaya zana canja yaren wayar?1 Daga jiran aiki zaþi Menu > Saituna > Gaba ðaya shafin

> Yaren waya.2 Zaþi wani zaþi.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 39: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

39

Bayanin dokaDeclaration of conformity for S312We, Sony Ericsson Mobile Communications AB ofNya VattentornetSE-221 88 Lund, Swedendeclare under our sole responsibility that our productSony Ericsson type AAB-1880013-BVand in combination with our accessories, to which this declaration relates is in conformity with the appropriate standards EN 301 511:V9.0.2, EN 300 328:V1.7.1, EN 301 489-7:V1.3.1, EN 301 489-17:V1.2.1 and EN 60 950-1:2006, following the provisions of, Radio Equipment and Telecommunication Terminal Equipment Directive 1999/5/EC.

Mun cika sharuððan bayanin R&TTE Directive (1999/5/EC).

Lund, January 2009

Rikko Sakaguchi, Head of Creation & Development

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 40: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

40

Sony Ericsson S312GSM 900/1800An buga wannan jagorar mai amfanin ta Sony Ericsson Mobile Communications AB ko kamfaninsa na tarayya, ba tareda wani garanti ba. Cigaba da canje-canje ga wannan jagorar mai amfanin wanda kusakuran rubutu ya haifar, rashin dacewar bayanin yanzu, ko cigaba zuwa tsare-tsare da/ko kayan aiki, Sony Ericsson Mobile Communications AB na iya gabatar dashi a kowane lokaci ba tareda sanarwa ba. Irin waðannan canje-canjen zasu, koyaya, kasance cikin wannan sabon jagorar mai amfanin.An adana duk hažžoži.© Sony Ericsson Mobile Communications AB, 2008kula: Wasu daga sabis da fasalillika da aka sifanta a wannan Jagoran mai amfani basu da goyan bayan duk cibiyoyin sadarwa da/ko masu bada sabis a duk yankuna. Batareda iyakancewa ba, wannan yana zartuwa ga GSM Lambar Gaggawa na žasar waje 112 tuntuþi mai sa aiki na cibiyar sadarwarka ko mai baka sabis don žayyade samuwan kowane takamammen sabis ko fasali da samun damar žarin yanayi ko kuðin amfani da aka zartar.Duk zanuka don zanene kawai kuma maiyuwa baza su dace da ainihin wayar ba. Wayarka ta hannu tana da damar saukewa, ajiyewa da tura žarin abun ciki, misali sautunan ringi. Ana iya žuntata ko haramta amfanin irin wannan abun cikin ta hažžin þangare na uku, gami da amma ba’a iyakance ga žuntatawa žaržashin zartattun dokokin hažžin mallaka ba. Kaine, kuma ba Sony Ericsson ba, ke da alhakin žarin abun ciki wanda ka sauke zuwa ko ka tura daga wayarka ta hannu. Kafin amfaninka ga kowane žarin abun ciki, tabbatar cewa amfanin da kayi nufi yana da lasisi mai kyau ko in ba haka ba yana da izini. Sony Ericsson baya bada garantin daidai, mutunci ko ingancin kowane žarin abun ciki ko kowane abun ciki na þangare na uku. Babu wani hali da zai sa Sony Ericsson ya zama abin dogaro a kowace hanya don rashin iya amfaninka na žarin abun ciki ko abun ciki na wani þangare na uku.Sony, M2 da Memory Stick Micro alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwanci masu rijista na Sony Corporation. Ericsson alamar kasuwanci ce ko alamar kasuwanci mai rijista ta Telefonaktiebolaget LM Ericsson. Ana amafani da fasahar Rubutun Gaibu žaržashin lasisi daga Zi Corporation. Bluetooth da alamar Bluetooth tambari ne ko tambari ne mai rijista na SIG In, kuma amfani da wannan alama da Sony Ericsson suke yi yana da lasisi. Ruwam tambarin sheda, PlayNow da TrackID alamun kasuwanci ne ko alamun kasuwan ne masu rijista na Sony Ericsson Mobile Communications AB. Babu PlayNow ko ba a amfani da shi a duk kasuwanni ko yankuna. Kiðan TrackID™ mallakane na Gracenote Mobile.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 41: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

41

Microsoft, Windows da Vista alamun kasuwancine ko alamun kasuwanci mai rijista na Microsoft Corporation a Amurka da/ko wasu žasashe. Wani samfiri da kamfani da aka ambata anan mai yiwuwa yazama mallane na masu shi.Bayanin kula: Sony Ericsson yana bawa masu amfani shawarar yin ajiyar waje na byanan su na sirri. Wannan samfurin ana kiyaye shi ta tabbatacciyar hikimar hažžožin mallaka na Microsoft. Ana hana amfani ko rarraba wannan fasahar žetaren wannan samfurin batare da lasisi daga Microsoft ba. Masu abun ciki suna amfani da fasahar sarrafa hažžožin dijital na Windows Media (WMDRM) don kiyaye hikimar kayansu, gami da hažžožin mallaka. Wannan na’urar tana amfani da software na WMDRM don samun damar abun ciki mai kariya na WMDRM. Idan WMDRM software yakasa kare abunciki, masu mallakar abunciki mai yiwuwa su tanbayi Microsoft don soke ikon software don amfani da WMDRM saboda kunnawa ko kwafe kararren abunciki. Sokewa baya rinjayar abun ciki mara kariya. Lokacin da sauke lasisi don abun ciki mai kariya, ka yarda cewa Microsoft na iya žunsar lissafin sokewa tare da lasisi. Masu abun ciki na iya neman ka haþaka WMDRM don samun damar abun cikinsu. Idan kaži haþakawa, bazaka iya samun damar abun ciki wanda ke bužatar haþakawa ba.Dokokin fitarwa: Wannan samfurin, gami da kowace software ko bayanan fasaha dake ciki ko yake rakiyar samfur, yana iya zama batun dokokin fitarwa na Amurka, gami da aikin Hukumar Fitarwar Amurka da dokokinta masu dangantaka da tsarin takunkunmin tattalin arzižin Amurka wanda ke žaržashin Ofishin ma’aikatar baitul mali na ikon Kadarorin Waje na Amurka, kuma bugu da žari yana iya zama batun dokokin fitarwa ko shigarwa a wasu žasashen. Mai amfani da kowane sahibin wannan samfur ya yarda da bada haðin kai mutuža ga waðannan dokoki kuma ya sani cewa alhakinsune su mallaki kowane lasisi da ake bužata don fitarwa, sake-fitarwa, ko shigo da wannan samfur. Batare da iyakancewa ba wannan samfur, gami da kowane software daya žunsa aciki, bazai yuwu a saukeshi ba, ko inba haka ba fitar dashi ko sake-fitar dashi (i) zuwa cikin, zuwa ðan žasar ko mazaunin, ko wani mahaluži cikin, Kyuba, Iraži, Iran, Koriya ta Arewa, Sudan, Suriya (azaman wannan lissafi za’a ayi bita daga lokaci zuwa lokaci) ko kowace žasa wacce Amurka ta sawa takunkumin kaya; ko (ii) zuwa kowane mutum ko kowane mahaluži cikin lissafin keþaþþun ma’aikatan Baitul mali na žasa ko (iii) kowane mutum ko wani mahaluži a wani lissafin hana fitarwa wanda za’a kiyaye daga lokaci zuwa lokaci ta hukumar Amarka, gami da amma ba’a iyakance zuwa lissafin Mutanen da aka hana na Ma’aikatar cinikin Amurka ko Gaba ðayan lissafin ko lissafin ma’aikatar takunkumin žayyadaddun kaya na Amurka.Tažaitattun hažžoži: Amfani, kwafi ko žwažžwafi ga hukumar Amurka batune na tažaitawa azaman na huðu hažžoži cikin bayanan fasaha da softaware na kwamfuta sayayye cikin DFARS 252.227-7013(c) (1) (ii) da FAR 52.227-19(c) (2) azaman abin zartarwa.

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.

Page 42: Jagorar mai amfani - · PDF fileAn ðanyi cajin baturin wayar lokacin daka saya. ... Jiran aiki Bayan ka kunna wayarka kuma ka shigar da PIN naka, sunan afareton cibiyar sadarwa yana

1224-5887.1 printed in XXXXSony Ericsson Mobile Communications AB,SE-221 88 Lund, Sweden

www.sonyericsson.com

This is the Internet version of the User guide. © Print only for private use.